Hukumomi sun kama wani babban dilan miyagun kwayoyi ɗan Najeriya a ƙasar Koriya.
Cibiyar Bayanan Laifuffukan Ƙetare ta Hukumar Leken Asiri ta Koriya (NIS), ta bayyana cewa an kama wani babban dillalin miyagun ƙwayoyi dan Najeriya mai suna K. Jeff, tare da wasu…