Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya NBA ta soki shugaba Tinubu kan saka dokar ta ɓaci a jihar Rivers.
Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta soki ayyana dokar ta-baci a jihar Rivers da Shugaba Bola Tinubu ya yi, tana mai bayyana matakin a matsayin “wanda ya saba wa kundin tsarin…