Obasanjo Ya Nemi A Sauke Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Mahmoodd Yakubu.
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya yi kira da a yi garambawul na gaba ɗaya ga tsarin zaɓen ƙasar. Da yake jawabi a taron Chinua Achebe…