Jami’ar Tarayya da ke Oye Ekiti ta naɗa sabon shugaba bayan tsige na kai kan zargin lalata
Kwamitin Gudanarwa na Jami’ar Tarayya da ke Oye Ekiti (FUOYE) ya nada Farfesa Olubunmi Shittu, wanda shi ne Mataimakin Shugaban Jami’a mai kula da Harkokin Karatu, a matsayin mukaddashin shugaban…