Ƙungiyar Limamai A Najeriya Na Son Gwamnati Ta Gyara Matatun Mai Na Ƙasar.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata ƙungiyar limaman Juma’a mabiya ɗariƙar Qadiriyya a Najeriya sun Buƙaci kamfanin samar da Man Fetur na ƙasar NNPCL ya sassauta farashin Mai cikin gaggawa, don…