Me ya sa ƴan Majalisar Wakilai su ka gayyaci Gwamnan riƙon ƙwarya na jihar Rivers?
Kwamitin wuccen gadi na Majalisar Wakilai kan lura da harkokin jihar Rivers, ya gayyaci mai rikon mukamin gwamnatin jihar Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (mai ritaya), da ya bayyana a gaban…