“Noma shi ne ginshikin rayuwa, domin babu rayuwa ba tare da abinci ba”-Barau.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Jubril Barau, da Ministan Noma da samar da Abinci Sanata Abubakar Kyari, sun bayyana cewa sauye-sauyen da Shugaba Bola Tinubu ke aiwatarwa a fannin noma,…