Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara

Labarai

Kotu Ta Ci Abduljabbar Tarar Naira Miliyan 10.

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a yau Litinin, ta ci tarar malamin addinin Musulunci da ake tsare, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, Naira Miliyan 10 bisa shigar da kara kan tabbatar da hakkinsa na ɗan ƙasa, inda kotun ta ce hakan rashin ɗa’a ne ga kotun. Mai shari’a Emeka Nwite, a cikin hukuncin da […]

Read More
Tsaro

Kotu A Kano Ta Sake Mayar Da Sheikh Abduljabbar Gidan Gyaran Hali.

A yayin zaman kotun daya gabata a wannan rana ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola, bayan sake gurfanar da Sheikh Abduljabbar Kabara ya sake musanta dukkanin tuhuma da gwamantin jihar Kano ke yiwa masa. Tawagar lauyoyin wanda ake zargin karkashin jagorancin Barista Ambali Obemele Muhammad (SAN) sun roƙi kotun data yi umarni a […]

Read More