Labarai Rasuwar Sheikh Idris: mun “fawwala komai ga Allah maɗaukakin Sarki”- Gwamnan jihar Bauchi. Gwamnan jihar Bauchi Sen. Bala Abdulkadir Mohammed, ya miƙa sakon ta’aziyarsa bisa rasuwar Dr. Idris By Moddibo / April 4, 2025