Tsafe

Tsaro

Naɗa Ƙasurgumin Ɗan Fashi Sarauta A Zamfara Ya Jawo An Dakatar Da Sarkin Da Ya Yi Naɗin.

Rahotannin daga jihar Zamfara a Arewa maso yammacin Najeriya na cewa gwamnatin jihar ta dakatar da Sarkin ‘Yandoton Daji bayan da ya bai wa wani jagoran ‘yan fashin daji, Adamu Aliero, sarautar Sarkin Fulani. Gwamnatin ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadin karashen makon daya gabata. A cewar […]

Read More
Al'ajabi

Mutumin Da Ke Auren Jikarsa Shekara 20 Ya Ce Shi Da Matarsa Mutu-Ka-Raba.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, wani mutum mai suna Alhaji Musa Tsafe ɗan shekaru 47 ya kafe kan cewa shifa ba zai saki jikarsa da ke aurenta tsawon shekaru 20 ba. Musa Tsafe dai yana auren Wasila Isah Tsafe mai shekaru 35 har na tsawon shekaru 20, wanda […]

Read More