Ƴan bindiga sun sace wasu ƴan Indiya 5 a jamhuriyar Nijar yayin da aka hallaka sojoji 12
Wasu ƴan bindiga da ba a tantance ba sun sace ƴan ƙasar Indiya biyar a yammacin ƙasar Nijar yayin wani harin da ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 12, kamar yadda…