Labarai Sojojin Nijar sun kashe Mahara 29 a Tillaberi. Wasu maharan sun far wa sojojin Nijar a kan babura kwatsam a lokacin da suke By Moddibo / December 22, 2024
Labarai Sojojin Najeriya sun yi raga-raga da sansanonin ƴan bindiga a jihar Taraba. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Dakarun rundunar soji ta 6 da kuma dakarun rundunar soji na By Moddibo / December 2, 2024
Labarai Masu Garkuwa sun sace mutum 30 a jihar Katsina. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu ƴanbindiga sun sace akalla mutum 30 da suka haɗa da By Moddibo / November 22, 2024
Tsaro Ƴansanda Sun Kama Wani Ɗan Kasar Aljeriya Da Bindigu A Zamfara. Daga Sani Ibrahim Maitaya Rundunar Ƴansandan jihar Zamfara ta kama wani dan kasar Aljeriya mai By Moddibo / November 20, 2024
Labarai Ƴan bindiga Sun Sanya Harajin Miliyan 10 Ga Wasu Ƙauyuka A Jihar Katsina. Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, al’ummomin wasu garuruwa shida na yankin ƙaramar hukumar Danmusa, By Moddibo / October 23, 2024
Tsaro Ƴan Bindiga Sun Halaka Askarawa 8 A Jihar Zamfara. Daga Sani Ibrahim Maitaya Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe jami’an ba da kariya ga By Moddibo / October 8, 2024
Labarai Sojojin Nijar Sun Kashe Ƴan Bindiga 60 Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni daga jamhuriyar Nijar na rundunar sojin ƙasar sun yi By Moddibo / September 30, 2024
Labarai Biyan kudin fansa ba ya hana ƴan bindiga kashe wanda aka yi garkuwa da shi – Gwamna Radda. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Radda, ya ce ƴan bindiga ba By Moddibo / September 8, 2024
Labarai Jerin sunayen masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Najeriya da gwamnatin tarayya ta fitar Gwamnatin Tarayya ta ayyana Tukur Mamu, mawallafin Jaridar Desert Herald da ke Kaduna, da By News Desk / March 20, 2024
Labarai Ƴan bindiga sun kai hari gidan yari a Cross River, tare hallaka Jami’in tsaro ɗaya A jiya Laraba da daddare ne aka kashe wani jami’in gidan gyaran hali a By News Desk / October 19, 2023