Daga Ƙarshe Ɗan Ɗaban Da Ya Addabi Kano Abba Burakita Ya Mutu.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A makon da ya gabata ne wasu al’umma a birnin Kano suka yi kukan kura suka cafke Ɗan Daban a lokacin da ya fito kwacen waya…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A makon da ya gabata ne wasu al’umma a birnin Kano suka yi kukan kura suka cafke Ɗan Daban a lokacin da ya fito kwacen waya…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun majlistare a Kano ta ba da umarnin tsare wani matashi da mahaifinsa, bisa hannu a zargin kashe wani fitaccen limami mai suna Mallam…