Babban Sifeton Ƴansanda Ya Umarci Jami’ansa Su Janye Daga Sakatariyar Ƙananan Hukumomin Jihar Rivers.
Wasu rahotanni daga jihar Rivers na cewa, babban Sufeto na ƴansandan Najeriya ya ba da umarnin janye jami’ansu da su ka mamaye sakatariyar ƙananan hukumomi a Rivers na tsawon watanni…