Gwamnatin Kano ta binciki matsalar zaizayar ƙasa a Sheka, Guringawa da Wailari
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin Jihar Kano ta fara bincike kan matsalar zaizayar ƙasa da ke barazana ga lafiyar jama’a da kadarori a yankunan Sheka Guringawa da Wailari Yan Lemo…