Ƙarya ce tsagwaronta Gwamna Dauda ya yi batun cewa miliyan 4 Matawalle ya bar masa a asusun Gwamnatin Zamfara-Dosara
Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai na jihar Zamfara Ibrahim Dosara, ya karyata ikirarin da gwamnan jihar Dauda Lawal ya yi cewa, ya tarar da naira miliyan 4 kacal a asusun gwamnati.…