An Kama Mutane 6 Da Su Ka Yi Zanga-zangar Adawa Da Natanyahu A Isra’ila.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo da Firdausi Ibrahim Bakondi Wasu rahotanni daga ƙasar Isra’ila na cewa, ƴan sanda sun kama wasu mutane 6 a lokacin da suke gudanar da wata zanga-zanga…