Labarai Ƴansanda sun kama wasu mutum biyu bisa zargin mallakar makamai ba isa ƙa’ida ba. Jami’an Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Akwa Ibom sun kama wasu mutane biyu a wurare daban-daban, By Moddibo / February 24, 2025
Labarai Yayin da Ƴansandan Kano su ka gargaɗi al’umma kan shiga cunkoso saboda barazanar tsaro gwamnatin jihar ta ce taron Mauludin Shehu Inyass ya na nan daram. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Gwamnatin Kano ta ce Mauludin Shehu Ibrahim Inyass da mabiya Ɗariƙar By Moddibo / January 24, 2025
Labarai An yi arangama tsakanin makiyaya da manoma a jihar Gombe. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu An yi arangama tsakanin makiyaya da wasu matasa a kauyen Lano By Moddibo / December 8, 2024
Labarai Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga a Abuja. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya samu raunin By Moddibo / December 1, 2024
Labarai Gwamnan Bauchi Ya Buƙaci Gwamnatin Najeriya Ta Saki Yaran Arewa Da Take Tsare Da Su A Abuja. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A wani saƙo da ya wallafa a shafin na Facebook mai By Moddibo / November 2, 2024
Labarai Ƴansanda Sun Cafke Wani Direba Ɗauke Da Bindigu Da Wasu Makamai A Jihar Legas. Daga Yusuf Aliyu Umar Gwammaja Ƴansandan Najeriya a jihar Lagas da ke kudancin ƙasar sun By Moddibo / April 19, 2024
Labarai Gobara Ta Tashi A Ofishin Ƴansanda A Jihar Kano. An samu tashin gobara a ofishin Ƴansanda na a karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano By Moddibo / February 12, 2024