Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Sojojin Isra’ila sun ce an kashe wani kwamandan da ke tuka wata tankar yaki a arewacin Gaza.
Rahotanni sun bayyana cewa tankar da Kanal Ehsan Daqsa ke ciki ce ta daki wani abin fashewa lokacin da suke kai hare-hare a Jabaliya.
Hezbollah Ta Fatattaki Sojojin Isra’ila A Ƙoƙarinsu Na Kutsawa Lebanon.
Ƙungiyar Hezbollah Ta Harba Rokoki Kan Runbun Jiyar Makaman Isra’ila A Tsakar Daren Jiya.
Za Mu Ɗauki Matakin Da Ya Dace Kan Isra’ila Ta Ƙarfin Tuwo.-Khamene.
BBC ta rawaito cewa, shi ne babban jami’in sojin Isra’ila da aka kashe a yakin da ake yi da Hamas.