Wannan Shine Karo Na 7 Da Wutar Lantarki Ke Ɗaukewa Baki Ɗaya A Najeriya Cikin Shekarar 2022.

Page Visited: 951
1 0
Read Time:46 Second

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Kwanaki masu amfani da wutar lantarkin a Najeriya na murnar wadatar da aka samu, ana cikin haka wutar lantarkin ta dauke baki ɗaya.

Hukumar samar da wutar lantarki ta danganta ci gaban da aka samu na wadatar wutar da sakamakon daidaita wasu kwangiloli da ake ganin suna da alhakin gazawar da aka samu.

Sau biyu dai ana samun daukewar lantarki, a watan Yuli da kuma Agusta amma an samu daidaituwar lamura cikin kankanin lokaci.

Masu Garkuwa Sun Bukaci A Basu Kudin Fansa Har Naira Miliyan 250 A Katsina Bayan Sun Sace Mutum 43.

Shin Kun San Cewa  Zaku Iya Yin Kuɗi Da Monipoint?

Gwamnatin Najeriya Ta Umarci Shugabannin Jami’o’i Su Buɗe Makarantu.

A cewar rahotanni, wannan shi ne karo na bakwai da aka samu daukewar lantarki a bana, fiye da wanda aka samu a bara.

Bayanai sun ce wutar ta ɗauke ne tun ƙarfe goma na safiyar ranar Litinin.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai

Mayan Titunan Jihar Kano Da Gwamnati Ta Haramtawa Masu Adaidata Sahu Bi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najeriya  ta haramta wa Ƴan Adaidaita Sahun bin wasu manyan titunan jihar baki ɗaya. Gwamnatin ta ɗauki matakin ne ta hannun  Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jihar KAROTA. Sanarwar dokar ya fito ne cikin wata sanarwar manema labarai da jami’in hulɗa […]

Read More
Labarai

An Koyar Da Gwamman Matasa Kiwon Tumaki A Jihar Bauchi.

Daga Muhammad Sani Mu’azu Kimanin matasa maza da mata 35 ne aka horar kan dabarun kiwon tumaki, don dogaro da kansu da kuma yaki da talauci. Taron wanda kamfanin Ivie General Contractors da cibiyar kimiyyar dabbobi ta Najeriya ta shirya karkashin tsarinta na samar da abin yi wa marassa galihu a bangaren kiwon dabbobi a […]

Read More
Labarai

NUBASS: A karon Farko an samu Shugaban Ɗalibai ƴan asalin jihar Bauchi na kasa daga Jami’a mallakar Jiha

  Kwamitin gudanar da zaɓen Ƙungiyar ɗalibai ƴan asalin jihar Bauchi wato NUBASS a matakin ƙasa ta gudanar da zaɓen ta wanda ta sabayi duk shekara. Shugaban kwamitin zaɓen Kwamaret Abdullahi ya bayyana zaɓen a matsayin wanda ya gudana cikin kwanciyar hankali da lumana la’akari da irin yadda ɗalibai suka bada haɗin kai har akayi […]

Read More