June 8, 2023

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Yanzu Yanzu: CBN Ya Umurci Bankuna Su Ci Gaba Da Karɓar Tsofaffin Naira 1,000 Da 500.

Page Visited: 117
0 0
Read Time:23 Second

Babban Bankin Najeriya ya umurci bankuna su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta N500,000 ba.

BBC Hausa ta ce bankin na CBN ya bayyana haka ne a yau Juma’a, bayan koke-koken da ake ta samu a faɗin ƙasar kan wahalar da al’umma ke fuskanta wajen samun sababbin kuɗin.

Mai magana da yawun babban bankin, Osita Nwanisobi ne ya tabbatar wa BBCinwannan bayani.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *