Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Kungiyar ma’aikatan jami’o’i da kwalejoji da ba na bangaren koyarwa ba, NASU da SSANU sun janye yajin aiki na tsawon wata guda, daga ranar 5 ga watan Nuwamba janyewar za ta fara aiki.
Daily Nigerian ta rawaito, babban sakataren kungiyar, Peters Adeyemi me ya baiyana hakan a wata samarwa da ya snahawa hannu tare da shugaban SSANU, Mohammed Ibrahim a juya Lahadi a Abuja.
Kungiyar dai ta tsunduma ganin aiki ne a ranar 28 ga watan Oktoba bisa neman biyan mambobin ta albashin su na watanni hudu da kuma wasu bukatun su.
Gwamnan Gombe Ya Sa Hannu Kan Takardar Yarjejeniyar Samar Da Tashar Wutar Lantarki A Jihar.
Gwamnan Bauchi Ya Buƙaci Gwamnatin Najeriya Ta Saki Yaran Arewa Da Take Tsare Da Su A Abuja.
Sanarwar ta ce kungiyar ta ɗauki matakin janye ganin aikin m’ne na wata ɗaya bayan wata tattaunawa da ta yi da gwamnatin taraiya.