Siyasa Sallamar da Gwamna Abba ya yi wa Sakataren Gwamnati da Kwamishinoninsa 5. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanar da gyare-gyare By Moddibo / December 13, 2024