Siyasa

Siyasa

Kwankwaso Ya Ƙaddamar Da Titin Da Wike Na PDP Ya Yi A Jihar Rivers.

Dan takarar shugaban kasa a tutar jamiyyar NNPP Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da aikin wani titi a karamar Emohua da gwamnan jihar Rivers na PDP Nyesom Wike yayiwa alummar jihar Rivers Yayin taron kaddamarwar dai Kwankwaso na tare da dan takarar mataimakin shugaban kasa a NNPP Bishop Isaac Idahosa da Injiniya Buba Galadima […]

Read More
Siyasa

Zaɓen 2023: Za Mu Tabbatar An Gudanar Da Sahihin Zaɓe A Jihar Kano- Ganduje.

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bai wa al’ummar jihar Kano tabbacin cewa za a gudanar da sahihin zabe a zaben shekarar 2023 mai zuwa. Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga magoya bayan jam’iyyar APC da suka shirya gangami domin nuna goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasa na […]

Read More
Siyasa

Mace Ƴar Maɗigo Ta Zama Gwamna A Amurka.

Maura Healey ita ce mace ta farko da ke bayyana kanta da cewa ‘yar madigo ce an zaɓe ta a matsayin gwamna a jihar Massachusetts ta ƙasar Amurka. BBC Hausa ta rawaito Ms Healey mai shekara 51 ta kayar da abokin karawarta na jam’iyyar Republican Geoff Diehl, wanda ke samun goyon bayan tsohon shugaban kasar […]

Read More
Siyasa

GWAMNA BALA: Farar aniya (Ayyuka na musamman II)

Daga Lawal Mu’azu Bauchi   Tun a yayin yaƙin neman zaɓen sa a shekarar 2019, Gwamna Bala Muhammad ya ƙudiri aniyar samar da ayyukan faɗaɗa fadar jiha ciyar da nufin ciyar da ita gaba ta fannin tattalin arziki la’akari da yawan al’uma da Allah ya azurta ta da su. Wasu daga muhimman ayyuka sabbi fil […]

Read More
Siyasa

GWAMNA BALA: Farar aniya layya (Ayyuka na musamman I)

    Gajen haƙuri shi yake kawo me aka shuka inji ƴan Hausa. Na fara da wannan matashiya ne don zayyana ayyuka na musamman da gwamnatin jihar Bauchi ƙarƙashin jagorancin Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad (Ƙauran Bauchi, Jagaban Katagum) ta samu nasarar gudanarwa. Waɗannan ayyuka babu su cikin alƙawuran da me girma gwamna yayi a yaƙin […]

Read More
Siyasa

Zaɓen 2023: Kwankwaso Zai Mayar Da NECO, WAEC, NABTEB, NBAIS, Kyauta Da Ƙara Wa’adin JAMB Zuwa Shekaru 4.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo A cikin kundin manufofin takararsa ta shugaban ƙasa dan takarar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa jarabobin kammala karatun sakandare a Najeriya da suka hada da NECO, WAEC, NABTEBE, NBAIS, duk za su zama kyauta ne ga dalibai a ƙasar, idan har ya yi nasarar cin zaɓe. Nasara Radio […]

Read More
Siyasa

Gwamnatin Kano Na Zargin NNPP Da Kai Wa Al’umma Harin Da Ya Yi Sanadin Rasa Rai Da Kwace Wayoyin Al’umma.

Daga Sadik Muhammad Umar Gwamnatin jihar Kano karkashin Abdullahi Umar Ganduje ta yi Allah-wadai da harin da ta yi zargin jam’iyyar NNPP ta kaiwa mazauna gari, wanda ta ce  har an  sace wayoyin hannun mutane. Gwamnatin ta bayyana hakan ne da kakkausar murya kan ta’asar da ta ce  ƴaƴan jam’iyyar  NNPP suka yi a jihar […]

Read More
Siyasa

2023: Ƴan Takarar Shugabancin Najeriya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya.

Ƴan Takaran zaben shugaban kasar Najeriya da za’ayi a shekara mai zuwa, yau sun rattaba hannu akan yarjejeniyar gudanar da yakin neman zabe da kuma tabbatar da gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali. Yayin wani biki da akayi a birnin Abuja da tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar ya jagoranta, ‘yan takarar zaben da suka […]

Read More
Siyasa

Ƴan Sanda Sun Gargaɗi Masu Ɗauƙar Makamai Da Kayan Maye A Lokacin Yaƙin Neman Zaɓe.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya, ta ja hankalin yan siyasa bisa yaƙin neman zaɓe mai tsafta. Jan hankalin rundunar ya zo ne a dai dai lokacin da hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta buɗe damar yaƙin neman zaɓe a hukumance. Kwamishinan ƴan sandan […]

Read More
Siyasa

Kishin Ƙasa Shi Ne Tubalin Jagorancin Al’umma, Raunin Jagoranci Shi Ke Haifar Da Rashin Adalci,-Obasanjo.

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce kasar na bukatar gwamnatin da ta san yadda ake gudanar da mulki. Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito tsohon shugaban na wannan maganar a wurin taron bikin cikar makarantar Kings college ta Legas – daya daga cikin tsoffin makarantu a kasar – shekara 113 da kafuwa. Mista […]

Read More