June 8, 2023

About Us


Notice: Trying to access array offset on value of type bool in /home/martabaf/public_html/wp-content/plugins/social-media-share-buttons/mozedia-sharing.php on line 283

MARTABA FM is a news and media website that deals with live streaming and offline reading anywhere on the globe. The main aim of the site is creating awareness to people on their daily activities by providing useful information and updates with news and reports from different facets of life. Our news ranges from local and the international scene.

We also provide the avenue for discussions concerning women and children and other important topics with interviews from scholars and other stakeholders. Downloads of different file formats is also available on our site for your convenience.

Martaba FM was founded in January 2020 by the vast experienced Sulaiman Ibrahim Moddibo who is the main brain behind the creation of the site. He has worked in various media houses which makes him gained much experience in news and media.

Tashar Martaba FM kafa ce dake yada labarai a yanar gizo-gizo ta hanyar sauraro kai tsaye ko karantawa aduk inda kake fadin duniya a shafinta na https://www.martabafm.com

Manufar aikin shafin na Martaba FM shine wayar da kan al’umma akan harkokin rayuwarsu ta hanyar samar da shirye-shirye managarta bisa ga kalubalen da al’ummar mu ke fuskanta, da suka hada labarai rahotanni na gida dana waje.

Tattaunawa kan abubuwa masu mahimmamci da suka shafi mata da kana nan yara domin bunkasa lamuransu.

A wannan sharin namu mun baku damar dauko file file ko mp3 da bidiyoyi Kala-kala Dan amfaninku ta hanyar sauraro ko karantawa tare da bayar da damar lodawa a kan wayar hannunku.

Mun bude wannan radio ne a cikin watan junairu na shekarar 2020 kuma suleman Ibrahim Moddibo shine wanda yayi kokarin bude wannan radio dan cigar da Al’umma gaba wanda shi suleman Ibrahim Moddibo kwararren Dan Jarida ne yayi aiki a kafafen watsa labarai daban-daban.