Labarai Malaman Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Gwamnatin Kano sun tsunduma Yajin Aiki. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha reshen Jihar Kano, ta shiga yajin aikin gargaɗi By Moddibo / December 3, 2024