Siyasa Ƙungiyar LND ta su Shekarau za ta rikiɗe zuwa jam’iyyar siyasa. Ƙungiyar League of Northern Democrats (LND) wadda wasu ƴan siyasa daga arewacin Najeriya suka kafa By Moddibo / January 6, 2025