Addini

Addini

A Najeriya An Kafa Ƙungiyar Wayar Da Kan Al’umma Kan Jihadi Da Rayuwar Sheikh Usman Ɗan Fodiyo.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mabiya addinin Musulunci a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, sun kafa wata sabuwar ƙungiya, wadda za ta dinga wayar da kan al’umma bisa rayuwar malamin addinin Musluncin nan da ya yi jihadin ɗaukaka addinin Muslunci a  ƙasar Sheikh Usman Ɗan Fodiyo. Bayan kafa ƙungiyar an yi mata suna […]

Read More
Addini

Abinda Baku Sani Ba Game Da Sheikh Adil Al-Kalbani, Tsohon Limamin Masallacin Harami.

Muhammad Bashir (MacBash) Shi dai Sheikh Adil ‘al-Kalbani, an haife shi ne a birnin Riyadh na kasar Saudiyya, a ranar 4 ga watan Afrilun shekarar 1958 – wanda yayi dai-dai da watan Ramadan a wancan lokacin – kimanin shekaru 64 ke nan yanzu. Asalin iyayen Sheikh Adil ‘al-Kalbani yan gudun Hijrah ne daga garin Ras […]

Read More
Addini Labarai

Kisan kai :Tambuwal ya sassauta dokar hana fita a Sokoto.

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto a yau Litinin ya sassauta dokar hana fita ta sa’o’i 24 da aka kafa a babban birnin Sokoto ranar Asabar. Yanzu dai an sassauta dokar ta zama daga magariba zuwa wayewar gari. Gwamnan ya sanya dokar ta-ɓacin ne domin shawo kan tashe-tashen hankula da suka biyo bayan kisan […]

Read More
Addini Labarai Lafiya

Jigawa : Hisbah ta ƙwace kwalaben giya tare da kama karuwai 92.

Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta ƙwace kwalabe 1,906 na barasa iri-iri a sintiri daban-daban da ta gudanar a jihar a 2021. Kwamandan Hisbah na jihar, Ibrahim Dahiru ya baiyana haka a lokacin da ya ke zantawa da Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa, NAN a Dutse a yau Talata. Dahiru ya ce an […]

Read More
Addini Labarai

Khalifa Sanusi: Kar ku zaɓi baragurbin shugabanni a 2023.

Khalifa Muhammadu Sanusi, Babban Shugaban Jam’iyyatu Ansariddeen Attijaniyya na Ƙasa, ya shawarci ƴan ƙasa da su ka kai munzalin yin zaɓe, da su tabbatar sun zaɓi nagartattun shugabanni ba baragurbi ba a zaɓukan 2023. Khalifan ya kuma yi kira ga ƴan Nijeriya, musamman matasa da su ka kai munzalin yin zaɓe da su je su […]

Read More
Addini Labarai Mutuwa

YANZU-YANZU: Bam ya tarwatsa yan Shi’a yayin Muzaharar Ashura, mutum 50 sun jikkata.

  Akalla mutum uku sun rasa rayukansu yayinda mutum 50 suka jikkata yayinda Bam ya tashi tsakiyar mabiya akidar Shi’a yayin Muzahara a birnin Pakistan,a cewar hukumomi.   Aljazeera ta ruwaito wani babban jami’in gwamnatin birnin Bahawalnagar na cewa: “Muna masu tabbatar da labarin cewa mutum uku sun mutu yayinda 50 suka jikkata a tashin […]

Read More
Addini Ilimi Labarai Mamaki Mutuwa

YANZU-YANZU: Bam ya tarwatsa yan Shi’a yayin Muzaharar Ashura, mutum 50 sun jikkata.

Akalla mutum uku sun rasa rayukansu yayinda mutum 50 suka jikkata yayinda Bam ya tashi a tsakiyar mabiya akidar Shi’a yayin Muzahara a birnin Pakistan,a cewar hukumomi. Aljazeera ta ruwaito wani babban jami’in gwamnatin birnin Bahawalnagar na cewa: “Muna masu tabbatar da labarin cewa mutum uku sun mutu yayinda 50 suka jikkata a tashin Bam.” […]

Read More
Addini

Muna Da Tambayoyi 11 Zuwa Ga Abduljabbar – Alkali Mustapha Kabara.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Cikin wani sakon murya da ya aikewa manema labarai a jihar Kano, limamin massalacin Juma’a na Kanzul Mudalsami, Sheikh Mustapha Dr Nasiru Kabara Alkali, ya ce kafin lokacin mukabalar da aka shirya yi, yakamta Abduljabbar kabara ya bito ya bashi wadannan amsoshi tambayoyi da zan zayyano. 1. Hadisin Isra’i da yayi […]

Read More
Addini

An Kalubalenci Shirin Abduljabbar Na Fito Da Wani Littafi Daya Kunshi Cin Zarafi Ga Addinin Islama.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Limamin masllacin Juma’a na Kanzul Dudalsami, Sheikh Mustafa Sheikh Dr Nasiru kabara Alkali, ne ya kalubalanci Abduljabbar din bayan bayyanar wani faifan bidiyoe da Abduljabbar ke cewa yana rubuta wani littafi da yafi sallah muhimmanci. Inda Alkali Malam Mustapha ya ce baza su yarda da fitar da littafin ba ” Ni […]

Read More
Addini Aiki Da Ilimi Ilimi

Ku kula da ilimin yaran, musamman karatun Al-Qur’ani mai girma, cewar Mal Abubakar Gidado.

Daga: Mu’azu Abubakar Albarkawa Kaduna. An shawarci iyayen yara da su kula da ilimin yaran, musamman karatun Al-Qur’ani mai girma.     Mal. Abubakar Jumare Gidado, ya bada shawarar a lokacin gudanar da waliman dalibai su 3 da suka haddace Al-kur’ani a Makarantan Haddar kur’ani na manufa dake Anguwan liman Zaria.   Yace karatun zai […]

Read More