“Ina kira ga Tinubu ya dakatar da duk abin da ya ke yi a Faransa, ya dawo gida da gaggawa domin warware matsalolin rashin tsaro”-Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023 Peter Obi, ya bukaci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta dawowa gida domin fuskantar karuwar matsalar tsaro.…