Labarai
Yansanda Sun Gurfanar Matashin Da YA Cinna Wuta A Masallacin Garin Su.
Rundunar yansandan jihar Kano a Najeriya ta gurfanar da matashin nan Shafi`u Abubakar wanda ya cinnawa masallacin unguwar su wuta a yayin da ake Sallar Asuba, ga gaban wata kotu a jihar kano.
kusan mutum 15 ne suka mutu bayan tashin wutar.
karin bayani yana tafe…….