Matambayi

Matambayi

Ga Wani Albishir Daga Martaba FM Online.

Mun shirya domin kawo muku wani shiri mai kayatarwa da zai dunga amsa muku wasu tambayoyi da suka shige muku duhu. Shirin mai suna Matambayi zan dunga zuwa muku a adireshin mu na martabafm.com Zaku iya turo da tambayar ku kan link dinmu na Whatsapp wa.me/+2347030886603 ko kuma ta hanyar yin comment, idan zaku turo […]

Read More