Ra’ayi

Ra'ayi

Anya Kuwa Kasan Wani Tela Da Ke Ɗinka Ɗan Kamfai A Najeriya Duk Da Irin Mahimmancinsa.

  Yayin da wasu ƴan Najeriya ke kokawa da matsin taltalin arziki ake kuma nemo hanyar kawo karshensa wani mai amfani da kafafen sada zumunta Abdulwahab Said Ahmad na da ra’ayin cewa matuƙar ba a rungumi ƙananan ƙere-ƙere a gida ba to ba za a taɓa samun sauyi ba. “Ba zamu fita daga cikin halin […]

Read More
Ra'ayi

Fetur A Arewa: Bauchi Na Maraba Da Buhari- Dr Aliyu Tilde.

Kaddara Bauchi da Gombe dai kaddara ta rubuta kasancewarsu tare har abada. Farko, a Daular Usumaniya lokacin da Yakubun Bauchi da Buba Yero suka assasa masaurautunsu, an samu rashin jituwa tsakaninsu a kan ina ne iyakar kowannensu. Bayan da aka yi wani yaki a tsakaninsu har ya kai ga kashe juna, sai Muhammadu Bello a […]

Read More
Ra'ayi

Me Ya Sa Aurenmu Ya Ke Yawan Mutuwa?

Mun dan yi wani bincike da mu ka gano wasu abubuwan da ke saurin kashe aure ko da maaurata suna son junansu, za mu fara dauko su daya bayan daya muna tattaunawa. Abu na farko da ke cikin wannan rukunan da ke kawo matsaloli a zamantakewar auranmu (hausawa) har ya kai ga rabuwa shine rashin […]

Read More
Ra'ayi

Rashin Ƙarfafawa Ke Durƙusar Da Masu Fasahar Mu A Najeriya Musamman Ƴan Arewa.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Allah ya azurta ƴan Arewa da mutane iri-iri da suke da baiwar ƙirƙire-ƙirƙire da ƙere-ƙere da yawan gaske kuma a kowane sako da lungu na ƙasar nan musamman ma a wannan yanki namu na Arewa, to amma basa samun cigaba. Suna rasa cigaba ne saboda rashin ƙarfafawa daga gwamnatoci, mawadata da […]

Read More
Ra'ayi

Rayuwar Zawarawa Gaba Ɗaya Abin Tausayi Ce-Jamila Ibrahim

Daga Jamila Ibrahim Wato rayuwar zawarawa gaba daya abun tausayi ne , idan kuka rabu da miji ko mijinka ya rasu idan iyayenka ba masu kudi bane daga ranar Kai zakawa kanka komai da komai na rayuwa. Idan bakada sana’a ko aikin yi toh fa sai Mai Imani ne zai iya zama ya kama kansa […]

Read More
Ra'ayi

Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Ga Wasu Zaɓaɓɓun Jihar Bauchi.

Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwaga; • Mai girma Gwamnar jihar Bauchi Sen. Bala Moh’d. • Sen. Lawan Yahaya Gumau (Sanata Bauchi ta kudu). • Sen. Halliru Sauda Jika (Sanata Bauchi ta Tsakiya). • Barr. Ibrahim Kashim (SSG Bauchi State Government). • Hon. Yakubu Shehu Abdullahi (Reps Bauchi LGA). • Hon. Abubakar Y Sulaiman (Speaker BAHA). • Hon. […]

Read More
Ra'ayi

An Yi Min Barazana Da Gargadin Daina Sukar Gwamnatin Kano,- Abba Hikima.

Daga Abba Hikima Wani makusancin gwamnatin Kano ya shaida min cewa gwamnati Kano tana ganin rubutun da nake yi kuma bata jin dadin sa. Ya kuma roki/ yi min gargadi in daina. Har ya bani misalai da wasu abubuwa da suka faru ga makusanta na domin jan kunne gare ni amma ban ankare ba. To […]

Read More
Ra'ayi

Ya Kamata Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Sauya Tinani Kan Batun Cefanar Da Kadarorin Jihar,- Koli.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasar Najeriya jam’iyyar APGA Kwamared Abdullahi Muhammad Koli, ya buƙaci gwamnatin jihar Bauchi ta sauya tinani kan batun jinginar tare da cefanar da wasu kadarorin jihar. Koli ya buƙaci haka ne cikin wata zantawarsa da Martaba FM a birnin Bauchi. Ga wani sashin hirar tasa tare da […]

Read More
Ra'ayi

Mu Farka Matasa: Shin Ko Mun San Halin Da Muke Jefa Rayuwan Mu A Ciki Wannan Zamani?.

Daga Aliyu Muhammad Kabir A ko wani lokaci za kaji ana cewa matasa sune ‘kashin bayan kowace al-umma, amma ba zaka ta’ba ganin haka a zahiri ba, mune, shaye-shaye, sara suka, sata, bangan siyasa, da dai suran abubuwa marasa dadin ji. Mu dauki rayuwar manyan kasar mu, suma suna da yara matasa kaman mu, amma […]

Read More
Ra'ayi

Musiba Mai Zaman Kanta A Makarantun Boko!!!.

Daga Abdussamad Ishaq Babu shakka yana da kyau, idan ka kammala karatu ka nuna godiya ga Allah da kuma iyaye da suka baka gudummawa har ka kai ga cimma burinka. Amma sai dai kash matasanmu maza da mata daga sakandire hadi makarantun gaba da sakandire, suna wannan shagulgulane ta yadda suke cakudedeniya i junansu suna […]

Read More