Abdullahi Umar Ganduje

Siyasa

Zaɓen 2023: Za Mu Tabbatar An Gudanar Da Sahihin Zaɓe A Jihar Kano- Ganduje.

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bai wa al’ummar jihar Kano tabbacin cewa za a gudanar da sahihin zabe a zaben shekarar 2023 mai zuwa. Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga magoya bayan jam’iyyar APC da suka shirya gangami domin nuna goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasa na […]

Read More
Labarai

An Naɗa Ganduje Ne Sarautar “Olorogun Ejerukugbe” A Ranar Asabar.

An sake naɗa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, da mai ɗakinsa sabuwar sarauta, a masarautar Olomu dake jihar Delta. An naɗa Ganduje a matsayin ‘Olorogun Ejerukugbe’ wadda ke nufin ‘aiki tare’, sannan mai ɗakinsa Hafsat Ganduje a matsayin ‘Olorogun Omarmoraye’, wato ‘Mutuniyar kirki’ a harshen Hausa. Sarkin Olomu, Ovie Dr R.L Ogbon, Ogoni, Oghoro 1 […]

Read More
Labarai

Gwamnan Kano Ganduje Ya Fara Aikin Titin Tudun Yola,- Abubakar Aminu.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya fara aikin titn unguwar Tudun Yola da ke birnin Kano. Aikin titin ya tashi ne daga kofar Kansakali zuwa  Rimin Zakara da ke Ring Road a ƙananan hukumomin Gwale da Unguggo. Babban mai taimakawa Gwamnan a ɓangaren kafafen sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim ne […]

Read More
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Yiwa Sheikh Qaribullahi Kabara Kyautar Fili.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ba da kyautar filin da ke kusa da gidan Qadiriya a unguwar Kabara ga Qadiriya domin yin zikiri. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen hawa ta Kano, KAROTA, Nabilusi Abubakar Kofar Na’isa, ya fitar […]

Read More
Labarai

YAPS Na Son Gwamnatin Kano Ta Yi Kwamishinan Tsaro Da Harkokin Cikin Gida A Jihar.

Kungiyar da ke Yaki da Kwacen Waya a Jihar Kano ta Youth Against Phone Snatching YAPS ta roƙi gwamnan jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najeriya ya Samar da Ma’aikatar Tsaro da Harkokin Cikin Gida Ministry of Defence and Internal Affairs. Ta bukaci hakan ne a gun gwamnati bayan da ta ce ta yi […]

Read More
Tsaro

Gwamnatin Ganduje Ta Haramta Zirga-Zirgar Babura Masu Kafa Uku Cikin Dare.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar kano da ke arewa maso yammaccin Najeriya karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje, ta sanar da hana zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka fi sani da A Daidata Sahu daga karfe goma na dare zuwa har zuwa karfe 6 na safe daga ranar Alhamis 21 ga watan Yuli na […]

Read More
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Biyawa Ɗalibai Kusan Dubu 30 Kuɗin Jarabawar NECO.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Gwamnatin jihar kano da ke Arewa maso yammacin Najeriya karkashin gwmnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, ta ce ta biyawa dalibai 29,031 kudin zana jarabawar NECO. Cikin wani sako da ya wallaf a shafinsa na facebook da yammacin ranar Talata kwamishinan watsa labarai na jihar Kano Muhammad Garba, ya ce “gwamnatin jihar […]

Read More
Ilimi

Bashin Da Ake Bin Gwamnatin Kano Ya Jawo Ɗaliban Jihar 15,000 Ba Za Su Rubuta NECO Ba.

Kimanin daliban jihar Kano 15,000 ne ba za su zana jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2022 da Hukumar Jarrabawa ta kasa (NECO) ke gudanarwa saboda bashin Naira Biliyan N1.5bn da hukumar ke bin gwamnatin jihar. Duk da cewa a yau Litinin 27 ga watan Yuni, 2022 ne, Hukumar NECO za ta fara Jarrabawar SSCE na […]

Read More
Labarai

Ɗan Sarauniya Ya Nemi Afuwar Gwamna Ganduje Da Iyalansa.

Daga Suleiman Ibrahim Moddibo   Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Injiniya Mu’azu Magaji, ya nemi yafiyar gwamnan jahar kano Abdullahi Umar Ganduje, tare da iyalanasa, bisa wallafa wani hoton batanci da ya yi na gwannan na jihar Kano wanda hakan ya yi yunkurin bata masa suna. Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya, ya nemi afuwar ne […]

Read More
Labarai

Gwamnan Kano Ganduje Ya miƙa Mulki Ga Mataimakinsa Gawuna.

Daga: Sadik Muhammad Umar Gwamnan jihar da ke Arewa maso yammacin Najeriya Abdullahi Umar Ganduje, ya mika ragamar mulki ga mataimakinsa Nasiru Yusuf Gawuna, a matsayin mukaddashin gwamnan jihar, biyo bayan tafiya taron zuba hannun jari. Kwamishinan yada labarai na jihar, Malam Muhammad Garba ne, ya bayyana hakan a wata sanarwar manema labarai a ranar […]

Read More