NNPP

Siyasa

Ƴan Sanda Sun Gargaɗi Masu Ɗauƙar Makamai Da Kayan Maye A Lokacin Yaƙin Neman Zaɓe.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya, ta ja hankalin yan siyasa bisa yaƙin neman zaɓe mai tsafta. Jan hankalin rundunar ya zo ne a dai dai lokacin da hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta buɗe damar yaƙin neman zaɓe a hukumance. Kwamishinan ƴan sandan […]

Read More
Siyasa

Bauchi: Jam`iyyar APC Akwai Babbar Nasara Abubakar Sadik Ya Rungumi Mutane,- Bashir Mali.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An kira ga al`ummar jihar Bauchi baki daya su bawa ‘dan takarar gwamnan jihar Bauchi a jam`iyyar APC Air Mashal Abubkar Sadik ‘kuri`unsu domin ya zama gwamnan jihar Bauchi a babban za’ben shekarar 2023. Wani matashin ‘dan siyasa a jihar Bauchi Alhaji Bashir Umar Mali, ne ya yi wannan kiran ta […]

Read More
Siyasa

NNPP: Halluru Dauda Jika Ne Zai Ci Zaɓen Gwamnan Jihar Bauchi A Zaɓen 2023- Kwamared Haruna.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An bukaci al’ummar jihar Bauchi, su bawa ɗan takarar gwamna a jam’iyyar NNPP Sanata Halluru Dauda Jika Dokaji, damar zama gwamnan jihar, a babban zaɓen Najeriya da ke tafe na shekarar 2023. Daraktan yaɗa labarai na gidan ɗan takarar gwamnan Kwamared Haruna Muhammad, ne ya bukaci hakan a lokacin da ya […]

Read More
Siyasa

Cikin Makon Nan Shekarau Zai Bayyana Matsayar Siyasar Sa.

Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya yi kira ga magoya bayansa da su yi watsi da duk wani labari da ake yaɗa wa cewa zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar PDP. Mai magana da yawun Sanata Shekarau, Dakta Sule Ya’u Sule, shi ne ya bayyana hakan ga manema labarai a yau Talata […]

Read More
Siyasa

Nan Gaba Kaɗan Ake Sa Ran Shekarau Zai Fice Daga Jam’iyyar NNPP Zuwa PDP.

Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau, zai bayyana ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP, bayan wasu gwaɓaɓan alƙawura da ake zargin ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya yi masa. Malam Shekarau, wanda ke wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa, ya fice daga jam’iyyar APC zuwa NNPP a hukumance a wata […]

Read More
Siyasa

Waye Zaɓin Ku A Shekarar 2023?

Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Atiku Abubakar, shine wanda babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP ta tsayar a matsayin wanda zai yi mata takara a zaɓen 2023 da ke take. Atiku Abubakar, zai kara ne da Asiwaju Bola Ahmad Tunubu tsohon gwamnan jihar Lagos wanda jam’iyyar APC mai mulki a Najeriyar t fitar a matsayin […]

Read More