Ilimi

Ilimi

Ta Leƙo Ta Koma: Gwamnatin Najeriya Ta Janye Umarnin Da Ta Bayar Na Buɗe Jami’o’i.Q

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin tarayya ta janye umarnin da ta ba shuganannin jami’o’i na su koma bakin aiki. Tinda farko a safiyar ranar Litinin ɗin nan gwamnatin ta bawa shugabannin jami’o’in umarnin buɗe makaratun cikin wata wasiƙa mai lamba NUC/ES/138/Vol.64/135 da kungiyar NUC ta fitar. To sai dai ta yammacin ranar wata wasiƙar ta […]

Read More
Ilimi

Gwamnatin Najeriya Ta Umarci Shugabannin Jami’o’i Su Buɗe Makarantu.

Gwamnatin tarayya ta umarci shugabannin jami’o’i (VCs) da su sake bude makarantu tare da baiwa dalibai damar komawa karatu. Hakan na kunshe ne a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun daraktan kudi da asusun kula da jami’o’in kasar, NUC, Sam Onazi, a madadin babban sakataren hukumar, Farfesa Abubakar Rasheed a Abuja a yau […]

Read More
Ilimi

Kotu Ta Umarci ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Ke Yi Tsawon Watanni 7.

Kotun ma’aikata ta sawa kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU birki kan yajin aikin da ta ke yi tsawon watanni. Da yake gabatar da hukunci kan bukatar wucin gadi da gwamnatin tarayya ta nema, Mai shari’ah Polycarp Hamman ya hana kungiyar ASUU ci gaba da yajin aiki har zuwa lokacin yanke hukunci kan shari’ar. Mai […]

Read More
Ilimi

Makarantun Wuni Na Mata-Zalla A Jahar Bauchi Za Su Fara Ran 25 Ga Satumba

Majalisar Zartarwa ta Jahar Bauchi (Bauchi State Executive Council) a zaman da ta yi jiya, 9 Satumba, 2022, wanda Gomna Bala Abdulkadir Mohammed ya shugabanta, ta sahhale wa Ma’aikatar Ilimi fito da tsarin da zai hana cakudewar dalibai maza da mata a makarantun sakandaren wuni a Jahar, duk inda haka, ko lokacin da haka, zai […]

Read More
Ilimi

Asalin Taguwa 1

Daga Waziri Aku   Jiya da na kai wa kakata Tasalla ziyara a ƙauye, sai na same ta zaune a ɗaki rungume da kaskon wuta tana ta ƙahon dandi. Muka gaisa, na samu wuri na zauna na fara raba ido a cikin ɗakin ina kallon tarkacen da tsohuwar nan ta tara. Ita har yanzu ba […]

Read More
Ilimi

ASUU: Dan Me Za A Ce Shugaban Kasa Ya Yi Watsi Da Ilimi? – Garba Doya.

An yi kira ga gwamnatin na Najeriya karkashin shugababan kasa Muhammadu Buhari, ta kawo karshen yajin aikin da kungiyar malaman jam`o`in Najeriya, ke yi tsawon wata shida. Garba Doya Sarkin Yakin Ajiyan Bauchi, shugaban ko`odinetocin gwamnan jihar Bauchi, ne ya yi wannan kiran cikin wata tattaunawar kai tsaye da aka yi da shi a Martaba […]

Read More
Ilimi

Kungiyoyin Ɗalibai Ne Kaɗai Za Su Kawo Ƙarshen Lalacewar Makarantu a Jihar Kano -Atiku Kurawa.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An yi kira ga kungiyoyin tsofaffin dalibai a jihar Kano da su sanya hannu wajen ragewa gwamnati aiki, domin kawo sauyi mai kyau ga makarantu a jihar. Malam Ahmad Atiku Kurawa, babban jami’i mai kula da makarantun sakandare na ƙaramar hukumar Dawakin Kudu da ke jihar Kano ne ya yi wannan […]

Read More
Ilimi

Bashin Da Ake Bin Gwamnatin Kano Ya Jawo Ɗaliban Jihar 15,000 Ba Za Su Rubuta NECO Ba.

Kimanin daliban jihar Kano 15,000 ne ba za su zana jarrabawar kammala sakandare ta shekarar 2022 da Hukumar Jarrabawa ta kasa (NECO) ke gudanarwa saboda bashin Naira Biliyan N1.5bn da hukumar ke bin gwamnatin jihar. Duk da cewa a yau Litinin 27 ga watan Yuni, 2022 ne, Hukumar NECO za ta fara Jarrabawar SSCE na […]

Read More
Ilimi Labarai

Gwamnatin Buhari ta gaza kan matsalar ASUU – Kungiyar CNG

Daga Muhammad Sani Mu’azu   Wani Malamin jami’a anan Bauchi Parfesa Dalhat Bala Sulaiman ya zargi gazawar Gwamnatin Tarayya amatsayin silar cigaba da kasancewar Jami’oin kasar Nan a rufe. Dalhat Bala Sulaiman yayi Batun ne yayin Wani Babban taro Wanda ya hada hancin shuwagabannin dalibai, iyaye, da kungiyoyin fafutuka, kan ci gaba da fuskantar yajin […]

Read More
Ilimi

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo Da Makomar Ilimin Afirka

Daga Dr. Habib Awais Abubakar   Akwai wata shaida da ba za a iya tantama akan ta ba cewa tsarin ilimin Afirka, ko ma dai tsarin ilimin Nijeriya yana cikin tsaka mai wuya. Duk da dimbin albarkatun dan Adam da na kasa da ke nahiyar Afirka, tare da dimbin Attajirai da ke da farin jini […]

Read More