Ƴan Sandan Najeriya Sun Ƙaddamar Da Bincike Kan Wani Ɗan China Da Ake Zargi Ya Kashe Yar Ƙasar.

Page Visited: 6927
4 2
Read Time:46 Second

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Rundunar Ƴan Sanda Najeriya rashen jihar Kano ta ce ta kama wani ɗan asalin ƙasar China mai suna Geng Quanrong, mai kimanin shekaru 47 da ake zargi da kisan wata yar shekaru 22 mai suna Ummukulsum Sani wadda take zaune a unguwar Janbulo da ke jihar.

Kakakin rudunar yan sandan jihar Kano Sifiritandan yan sandan Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya tabbatar da kama wanda ake zargin a daren ranar Juma’ar data gabata.

Ɗan China Ya Yiwa Ƴar Najeriya Kisan Gilla.

Bauchi: Wata Kotu Ta Aike Da Wasu Matasa Gidan Gyaran Hali, Bayan Samun Su Da Laifin Tayar Da Hankalin Al’umma.

DSS Sun Kama Tukur Mamu Me Shiga Tsakanin Ƴan Bindigar Da Suka Sace Fasinjojin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna Da Isowar Sa Najeriya.

Wanda ya ce yanzu haka kwamishinan jihar Kano ya bayar da umarnin a mayar da wanda ake zargin babban sashin binciken manyan laifuka domin a faɗaɗa bincike.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Labarai

Matashi Ya Yiwa Mahaifin Budurwarsa Mummunan Rauni Bayan Ya Hana Shi Kaiwa Dare Idan Yaje Zance.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Saurayin ya yiwa mahaifin budurwarsa rauni ne bayan da baban budurwar tasa ya hana shi kaiwa dare idan yaje zance a garin Ɗan Hassan, da ke ƙaramar hukumar Kura ta jihar Kano da ke arewacin Najeriya. Arewa Radio ta rawaito cewa, an jiwa mahaifin budurwar raunine bayan da ya umarce saurayin […]

Read More
Labarai

Sojoji sun sake yin juyin mulki a kasar Burkina Faso.

Sojoji a Burkina Faso sun hamɓarar da shugaban gwamnatin sojan ƙasar, Laftanar Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba a yau Juma’a, bayan ya hau mulki a watan Janairun da ya gabata. Wata sanarwa da sojojin suka karanta ta kafar talabijin ɗin ƙasar ta ce an rufe dukkan iyakokin ƙasar na ƙasa daga daren yau. Haka nan sun […]

Read More
Labarai

Lauyan Gwamnatin Kano Ya Nemi Kotu Ta Yiwa Abduljabbar Hukunci.

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake Kofar Kudu Karkashin me Shari’a Ibrahim Sarki Yola ta ce za ta ayyana ranar da za ta yanke hukunci kan karar da Gwamnatin Jahar Kano ta shigar da Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara bisa zarginsa da kalaman batanci. Yayin zaman na Yau dukkannin bangarorin Shari’ar sun gabatar da Jawabansu na karshe […]

Read More