Day: May 8, 2020

Lafiya

Covid-19: A Najeriya Mutum 117 Sun Mutu -NCDC.

Hukumar Da Ke Yaki Da Cututtuka Masu Yaduwa Ta Kasa Najeriya NCDC ta ce, an sake samun sabbin mutum 386 da suka kamu da cutar Coronavirusa fadin kasar. Kamar yadda Hukumar ta bayyana a shafin ta na tiwita a ranar Juma’a. 386 new cases of #COVID19; 176-Lagos65-Kano31-Katsina20-FCT17-Borno15-Bauchi14-Nasarawa13-Ogun10-Plateau4-Oyo4-Sokoto4-Rivers3-Kaduna2-Edo2-Ebonyi2-Ondo1-Enugu1-Imo1-Gombe1-Osun 3912 cases of #COVID19 in NigeriaDischarged: 679Deaths: 117 […]

Read More
Labarai

An shiga rudani a Jigawa saboda mace -mace.

Daga: Ashiru Gambo jigawa. Mutane a Jihar Jigawa sun shiga fargaba a yayin da aka ruwaito cewa fiye da mutane 100 sun mutu cikin kwanaki 10 da suka shude a karamar hukumar Hadejia na jihar. Rahoton mutuwar ya saka gwamnatin ta kafa kwamiti mai mutane biyar domin gudanar da bincike a kan dalilin mace macen […]

Read More