Day: July 17, 2022

Labarai

Mabiya Shafin Martaba FM Sun Yi Tir Da Yaɗa Labaran Ƙarya Kan Rasuwar Ali Maɗagwal.

A daren Juma’ar data gabata ne a kafafen sada zumunta na zamani wasu mutane suka dinga yaɗa labaran cewar jarumin wasan barkwancin nan a jihar Kano Ali Artwork,  wanda ake kira da Maɗagwal ya rasu. Al’amarin da ya tada hankalin masoyansa wanda wasu sukai ta yi masa addu’o’in samun rahama, yayin da wasu suka shiga […]

Read More
Labarai

Saudiya Ta Rabawa Mahajjata Kyautuka Yayin Da Majjata Sama da Dubu 70 Suka Isa Madina.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙasar Saudiya ta rabawa mahajjata kyautuka a shirin su na koma inda suka fito a sassan Duniya, bayan sun kammala aikin Hajin shekarar 2022. Shafin Haramain Sharifain, a ranar Lahadi, ya bayyana cewa Sheikh Bandar Baleelah yana daga cikin waɗanda suka bayar da gudummawa wajen yin rabon ga mahajjatan da basu […]

Read More
Labarai

Sarkin Kano Ya Naɗa Kalifan Muhammadu Sunusi Na Ɗaya.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya naɗa ɗan tsowan Sarkin Kano Kalifa Muhammadu Sanusi na daya sarkin Kano na 11 a jerin sarakunan Fulani Alhaji Habu Yazidu Basdani  Sunusi, a matsayin kalifan Gidan sarki na Wudil da ke jihar. Sarkin Kano Ya Tabbatar Da Ganin Watan Azumi. Nijeriya: Ana Ta […]

Read More
Al'ajabi

Mutumin Da Ke Auren Jikarsa Shekara 20 Ya Ce Shi Da Matarsa Mutu-Ka-Raba.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, wani mutum mai suna Alhaji Musa Tsafe ɗan shekaru 47 ya kafe kan cewa shifa ba zai saki jikarsa da ke aurenta tsawon shekaru 20 ba. Musa Tsafe dai yana auren Wasila Isah Tsafe mai shekaru 35 har na tsawon shekaru 20, wanda […]

Read More
Labarai

Buhari Ya Jinjinawa Likitocin Da Suka Yiwa Mataimakinsa Aiki.

Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yiwa mataimakinsa farfesa Yemi Oshibanjo, fatan samun sauki cikin sauri, bayan wasu tawagar likitoci suka yi masa aiki a ƙafarsa. A wata sanarwa da mai taimakawa shugaba Buhari kan kafafen watsa labarai, Mr. Femi Adeshina,  ta ce “shugaban ƙasa ya yabawa tawaggar likitoci na asibitin Duchess International da ke […]

Read More
Siyasa

PDP Ta Doke APC A Jihar Osun, Shin Hakan Na Nufin Ƴan Najeriya Sun Fara Juyawa APC Baya?

Ademola Adeleke na PDP ya yi nasarar cin zaɓen gwamnan jihar Osun da ƙuri’u 403,371 inda ya kayar ds Adegboyega Oyetola na Jam’iyyar APC wanda ya samu ƙuri’u 375,027.

Read More