Day: July 25, 2022

Tsaro

Ado Alero Ya Kashe Mutanen Da Bai San Adadinsu Ba.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shahararren ɗan bindigar nan ya addabi jihar Zamfara da Katsina da wasu sassan Arewa maso Yammacin Najeriya Ado Alero Ƴandoto, wanda kuma aka naɗa sabon Sarkin Fulanin Ƴandoton jihar Zamfara ya ce ban sai adadin ƴan bangar daya kashe ba. Ado Alero ya bayyana hakanne cikin wani rahoto binciken ƙwaƙwaf na […]

Read More
Tsaro

Uku Daga Cikin Fasinjojin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna Sun Kuɓuta.

Wasu rahotanni daga jihar Kaduna a arewacin Najeriya sun ce ƴan bindiga sun sake sako mutum uku daga cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna. Wani ɗan uwan ɗaya daga cikin mutanen uku ya tabbatar wa da BBC labarin, inda ya ce an sako su ne a ranar Litinin da rana. A lokacin da yake tabbatar wa […]

Read More