Day: August 16, 2022

Siyasa

Bauchi: Ɗan Takarar Gwamnan APC Abubakar Saddique Zai Iya Rasa Takarar Sa.

Wata ƙungiya mai zaman kanta, mai suna Accountability and Democratic Project (ADEP) ta rubutawa shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC da ya cire sunan tsohon babban hafsan sojojin sama na ƙasa, Abubakar Saddique daga yi wa jam’iyar APC takara a jihar Bauchi. Kungiyar ta nuna bukatar neman cire sunan Sadique a matsayin […]

Read More
Siyasa

Cikin Makon Nan Shekarau Zai Bayyana Matsayar Siyasar Sa.

Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya yi kira ga magoya bayansa da su yi watsi da duk wani labari da ake yaɗa wa cewa zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar PDP. Mai magana da yawun Sanata Shekarau, Dakta Sule Ya’u Sule, shi ne ya bayyana hakan ga manema labarai a yau Talata […]

Read More
Siyasa

Nan Gaba Kaɗan Ake Sa Ran Shekarau Zai Fice Daga Jam’iyyar NNPP Zuwa PDP.

Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau, zai bayyana ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP, bayan wasu gwaɓaɓan alƙawura da ake zargin ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya yi masa. Malam Shekarau, wanda ke wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa, ya fice daga jam’iyyar APC zuwa NNPP a hukumance a wata […]

Read More