Day: August 20, 2022

Siyasa

Bauchi: Jam`iyyar APC Akwai Babbar Nasara Abubakar Sadik Ya Rungumi Mutane,- Bashir Mali.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An kira ga al`ummar jihar Bauchi baki daya su bawa ‘dan takarar gwamnan jihar Bauchi a jam`iyyar APC Air Mashal Abubkar Sadik ‘kuri`unsu domin ya zama gwamnan jihar Bauchi a babban za’ben shekarar 2023. Wani matashin ‘dan siyasa a jihar Bauchi Alhaji Bashir Umar Mali, ne ya yi wannan kiran ta […]

Read More
Labarai

‘Yan Sanda Na Bincike Kan ‘Dan Sandan Da Bindigar Sa Ta Tashi Ta Bindige Abokin Aikinsa A Jihar Kano.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wani jami`in ‘Dan Sanda ya rasa ran sa bayan da bindigar abokin aikin sa ta tashi inda ta harbe shi, wanda ya rasu sanadin harbin da bindigar tayi masa a jihar Kano. Lamarin ya faru ne a unguwar Kurna a hanyar ‘Yan Sandan ta komawa jihar Katsina bayan sun kammala wani […]

Read More
Lafiya

Mutum 8 Sun Kamu Da Korona A Jihar Bauchi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar da ke kula da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta ce sabbin mutum 8 sun kamu da cutar korona a jihar Bauchi da ke arewa maso Gabashin kasar. A wata sanarwa da hukumar ta fitar ranar asabar ta ce an samu 164 sabbin kamuwa da cuta a sassan Najeriya […]

Read More
Labarai Tsaro

‘Yan bindiga sun farmaki matar Gwamnan jihar Osun

‘Yan bindiga sun kai wa ayarin motocin matar gwamnan Osun, Mrs Kafayat Oyetola, hari a yammacin jiya Juma’a. Duk da cewa har yanzu babu cikakkun bayanai kan harin, majiyoyi a yankin Owode Ede, inda lamarin ya faru na cewa matar gwamnan na hanyar zuwa Osogbo lokacin da aka buɗewa jeren motocinta wuta. Wata mazauniyar yankin […]

Read More
Al'ajabi Labarai Tsaro

Kwamandan ’yan fashin daji zai auri daya daga cikin fasinjan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna.

Kwamandan ’yan ta’adda da suka sace fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na shirin auren wata budurwa daga cikin fasinjojin. Dan jarida Tukur Mamu, wanda ke shiga tsakani ya kuma taimaka aka sako wasu daga cikin fasinjojin, shi ne ya koka kan shirin kwamandan ’yan ta’addan na auren Azurfa Lois John mai shekara 21. Tukur […]

Read More