Day: September 7, 2022

Tsaro

Sojoji Sun Halaka Ƴan Bindiga A Hanyar Kaduna.

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da fatattakar ‘yan bindiga a yankin Fondisho da ke karamar hukumar Igabi kan hanyar Kaduna zuwa Zaria a arewacin kasar. BBC Hausa ta rawaito, tata sanarwa da Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na Jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya wallafa a shafinsa na Tuwita ranar Laraba ta ce sojojin sun samu kwararan […]

Read More
Tsaro

DSS Sun Kama Tukur Mamu Me Shiga Tsakanin Ƴan Bindigar Da Suka Sace Fasinjojin Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna Da Isowar Sa Najeriya.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni da muke samu yanzu yanzu, na nuni da cewa jami’an tsaro na sirri na DSS a Najeriya sun kama Tukur Mamu wanda ke shiga tsakanin ‘yan bindiga da wadanda aka yi garkuwa da su. Jaridar Premium Times ta ce Mamu ya shiga hannun DSS ne da isowarsa filin jirgin […]

Read More
Ra'ayi

An Yi Min Barazana Da Gargadin Daina Sukar Gwamnatin Kano,- Abba Hikima.

Daga Abba Hikima Wani makusancin gwamnatin Kano ya shaida min cewa gwamnati Kano tana ganin rubutun da nake yi kuma bata jin dadin sa. Ya kuma roki/ yi min gargadi in daina. Har ya bani misalai da wasu abubuwa da suka faru ga makusanta na domin jan kunne gare ni amma ban ankare ba. To […]

Read More
Labarai

Gwamnan Jihar Kebbi Bagudu Ya Kori Kwamishinonin jihar.

Wasu rahotanni na cewa gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya kori gaba daya kwamishinoni da sauran jami’an da ke majalisar zartaswar jihar. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar ya fitar, Bagudu, ya gode musu, sannan ya ce zai mayar da wasu daga cikinsu a sabuwar majalisar jihar ta Kebbi da […]

Read More