Day: September 21, 2022

Labarai

Kotu Tsare Matashi Watanni 20 Tare Da Biyan Diyya Dubu  50, Bayan Ta Same Shi Da Laifin Saran Wani.

Daga Fa’izu Muhammad Magaji Wata kotun shari’ar Muslunci mai lamba 2 a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, ta tsare wani matashi watanni 20 a Kurkuku, kutun tayi hukuncin ne bayan samun wanda ake zargin da laifin saran wani da Adda. Kutun ta kuma samu wanda ake zargin mai suna Haidar Abdullahi, Da […]

Read More
Labarai

Ɗan Turkiyya: Yana Iƙrarin Kashe Kansa, Ya Cakawa Kansa Wuƙa Sai Naji Tsoro A  Nima Kada Ya zo Ya Cutar Dani.- Ƴar Kano.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar ƴan sandan Kano ta tabbatar da samun ƙorafi daga wata budurwa da aka sakaya sunanta kan wani saraurayinta ɗan ƙasar Turkiyya da ke bibiyarta bayan sun shafe watanni uku suna tare. “Mun samu ƙorafi daga wannan matashiya kan ta kawo kanta nan shelkwatar yan sanda da ke nan Bomfai tana […]

Read More
Al'ajabi

Ana Ƙoƙarin Ceto Rayukan Kifaye Sama 100 A Australia.

Kimanin manyan kifaye wato “Whales” 230 ne suka makale a gabar tekun Tasmania ta yamma, kwanaki kadan bayan da aka gano wasu nau’in kifin “Sperm” guda 14 a gabar tekun wani tsibiri da ke arewa maso yammacin kasar Australia. Ma’aikatar Albarkatun Kasa da Muhalli ta Tasmania ta fada yau Laraba cewa, tarin kifin da ke […]

Read More
Al'ajabi

Budurwar Ta Kai Kanta Ga Ƴan Sanda Ne Bayan Saurayin Ta Ɗan Ƙasar Turkiyya Na Neman Ta Ruwa A Jallo.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni daga jihar Kano a Arewacin Najeriya, na cewa wata budurwa ta miƙa kanta ga rundunar ƴan sandan jihar biyo bayan neman da saurayin ta ɗan ƙasar Turkiyya ke yi ruwa a jallo. Cikin wani saƙo da ɗan jarida Nazir Salisu Zango ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Laraba, ya […]

Read More
Ilimi

Kotu Ta Umarci ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Ke Yi Tsawon Watanni 7.

Kotun ma’aikata ta sawa kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU birki kan yajin aikin da ta ke yi tsawon watanni. Da yake gabatar da hukunci kan bukatar wucin gadi da gwamnatin tarayya ta nema, Mai shari’ah Polycarp Hamman ya hana kungiyar ASUU ci gaba da yajin aiki har zuwa lokacin yanke hukunci kan shari’ar. Mai […]

Read More
Lafiya

Kotu Ta Tasa Ƙeyar Ɗan Chinan Da Ya Kashe Ummita Gidan Kaso.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da ɗan Chinan da ake zargi da kisan Ummukulsum Sani Buhari, wadda aka fi sani da Ummita a ranar Laraba, gaban wata kotun majistire. Ana zargin Mista Geng Quanrong da kisan matashiyar, lamarin da ya ci karo da sashe na 221 na kundin laifuka […]

Read More
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kama Mushen Dabbobi A Manyanka.

Hukumar Kare Hakkin Masu Sayen Kayayyaki ta Jihar Kano (CPC), ta ce ta kama mushen dabbobi a mayankar ’Yan Awaki da ke Unguwa Uku a karamar hukumar Tarauni da ke jihar. Jaridar Aminiya ta rawaito cewa jami’in hulda da jama’a na hukumar, Musbahu Yakasai, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa ga manema labarai […]

Read More