Day: September 27, 2022

Al'ajabi

Shanun Sun Yi Zanga-zangar Ce Don Rashin Cika Alƙawuran Gwamnati A Indiya.

Ƙungiyoyin agaji da ke kula da killace shanu a jihar gujarat da ke yammacin Indiya sun saki dubban shanu don yin zanga-zangar adawa da rashin cika alkawuran da gwamnati ta yi na taimako. BBC ta rawaito cewa bidiyon yadda shanun suka dinga kutsawa cikin gine-ginen gwamnati sun yaɗu kamar wutar daji a kafafen sadarwa. Masu […]

Read More
Labarai

Atiku Ya Taya Musulmi Murnar Mauludin Annabi SAW Wanda Ya Siffanta Shi Da Mai Jin Ƙai.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ɗan takarar shugaban Ƙasar Najeriya a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya taya al’ummar musulmi a Najeriya murnar zagayowar watan da aka haifi Annabi Muhammad S A W. Atiku ya taya murnar ne a shafin sa na Facebook a ranar Talata. “Jinkai, adalci, tausayi, son Zaman lafiya da Haɗin kai da Amana […]

Read More
Mutuwa

Jarumin Ya Rasu Ne Bayan Ya Yi Fama Da Rashin Lafiya.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Allah ya yiwa ɗaya daga cikin jaruman Kannywood Umar Yahaya Manunfashi, wanda aka fi sani da Alhaji Yakubu Kafi Gwamna a cikin shirin kwana cassa’in mai dogon zango da ake yi a gidan talabijin na Arewa 24 rasuwa. Kafi Gwamna ya rasu ne a yammacin ranar Talata kamar yadda rahotanni suka […]

Read More