Day: October 11, 2022

Fadakarwa

Kifi na ganin ka

Daga Waziri Aku   Alhaji Buba ɗan kasuwa ne mai sukuni, yana kuma ba da bashi da ruwa. Duk sa’adda ya ɗibga wa mutum bashin da ya kasa biya, yakan kwace gidansa ko gonarsa, bai taɓa yafe bashi ba. A cikin waɗanda ya tula wa bashi suka kasa biya har da Malam Shehu, wanda yake […]

Read More
Labarai

ASUU Na Shirin Kawo Ƙarshen Yajin Aikin Da Ta Ke Yi Kusan Watanni 8.

Shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya, ASUU, Farfesa Victor Emmanuel Osodekeya ya ce nan ba da jimawa za su koma azuzuwa domin ci gaba da koyarwa. BBC Hausa ta ce, Victor ya bayyana haka ne yayin da ya gana da kakakin majalisar wakilan Najeriya, Femi Gbajabiamila ranar Litinin. Farfesa Osodeke ya yaba wa matakin da […]

Read More
Ra'ayi

Rashin Ƙarfafawa Ke Durƙusar Da Masu Fasahar Mu A Najeriya Musamman Ƴan Arewa.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Allah ya azurta ƴan Arewa da mutane iri-iri da suke da baiwar ƙirƙire-ƙirƙire da ƙere-ƙere da yawan gaske kuma a kowane sako da lungu na ƙasar nan musamman ma a wannan yanki namu na Arewa, to amma basa samun cigaba. Suna rasa cigaba ne saboda rashin ƙarfafawa daga gwamnatoci, mawadata da […]

Read More