September 22, 2021

Akwai bukatar a maida hankali kan iyakokin kasa domin kawo tsaro cewar Babadede

Page Visited: 85
0 0

Share with others !

0Shares
0
Read Time:39 Second

 

Kontrola Janar na jami’an kula da shige da fice na kasa, Muhammad Babadede ya jaddada bukatar dake akwai na ganin an maida hankali a kan iyakokin kasa domin kawo tsaro dakuma inganta fasalin kasa.

Shugaban hukumar ya bayyana hakan ne a ranar alhamis din data gabata yayin bude wani zaman kwanaki uku da akayi kan yadda za’a bunkasa fannin shige da fice ta hanyar data dace wanda ya gudana a jihar Legas.

Yace yin hakan zai taimaka wa kasa wajen janyo hankalin sauran kasashe su zuba hannun jari domin bunkasa dannin tattalin arzikin kasa.

Babadede Yakuma jaddada bukatar dake akwai naganin an inganta takardan bada izinin fita daga kasa wato ViSa na shekaran 2020 dakuma cikekken takardu na kan iyakar kasa domin ganin ayyukan suntafi yadda ya dace.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

0Shares
0
Get Social With Us