January 19, 2022

An samu na’urar kula da masu cutar covid-19 a nahiyar Africa.

Page Visited: 356
0 0
Read Time:27 Second

Daga: Sadiq M. Umar.

Kungiyar tarayyar nahiyar Africa ta samar da wata na’ura wacce zata taimaka wajen yaki da cutar COVID-19 a nahiyar Africa.

Shugaban kungiyar wanda kuma shine shugaban kasar Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa yace wannan sabuwar na’ura zata taimakawa kasashen nahiyar Africa a yaki da akeyi da cutar COVID-19 da ta addabi duniya baki daya.

Ya kara da cewa na’urar wanda take da dukkan abunda ake bukata wajen gano cutar cikin gaggawa wanda hakan zai taimaka wajen rage yawan jinkiri da ake samu wajen gano cutar.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

One thought on “An samu na’urar kula da masu cutar covid-19 a nahiyar Africa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *