Atiku Ya Gana Da Sanatocin Jam’iyyar PDP.

Page Visited: 1676
0 0
Read Time:43 Second

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya a jam’iyyar PDP babbar mai adawa a Najeriya Atiku Abubakar, ya gana da sanatocin jam’iyyar PDP domin haɗin kan jam’iyyar.

Atiku Abubakar ya bayyana a shafinsa na Facebook cewa ganawar ya yi ta ne a daren jiya tare da ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyyar tasu gwamna Ifeanyi A  Okowa,

Shugaban marasa rinjaye a majalisar Sanata Philip Aduda ne ya jagoranci tawagar sanatocin.

PDP Ta Bawa Obasanjo Sa’a 48 Ya Janye Kalamansa Kan Atiku Ko Ta Tona Asirinsa.

Siyasar Atiku Tana Da Ƙalubale, Zai Iya Faɗuwa Zaɓe A 2023-Suraja Caps.

A Gaggauce: Atiku Ya Zaɓi Wanda Zai Yi Masa Mataimaki.

A cewar Atiku Abubakar, ganawar tasu tayi ma’ana “ganawa ce da ta bayar da ma’ana kuma ta mayar da hankali kan haɗin kai a jam’iyyarmu a daidai lokacin da ake tunkarar zaɓen 2023.”

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

2023: Ƴan Takarar Shugabancin Najeriya Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya.

Ƴan Takaran zaben shugaban kasar Najeriya da za’ayi a shekara mai zuwa, yau sun rattaba hannu akan yarjejeniyar gudanar da yakin neman zabe da kuma tabbatar da gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali. Yayin wani biki da akayi a birnin Abuja da tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar ya jagoranta, ‘yan takarar zaben da suka […]

Read More
Siyasa

Ƴan Sanda Sun Gargaɗi Masu Ɗauƙar Makamai Da Kayan Maye A Lokacin Yaƙin Neman Zaɓe.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya, ta ja hankalin yan siyasa bisa yaƙin neman zaɓe mai tsafta. Jan hankalin rundunar ya zo ne a dai dai lokacin da hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta buɗe damar yaƙin neman zaɓe a hukumance. Kwamishinan ƴan sandan […]

Read More
Siyasa

Kishin Ƙasa Shi Ne Tubalin Jagorancin Al’umma, Raunin Jagoranci Shi Ke Haifar Da Rashin Adalci,-Obasanjo.

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce kasar na bukatar gwamnatin da ta san yadda ake gudanar da mulki. Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito tsohon shugaban na wannan maganar a wurin taron bikin cikar makarantar Kings college ta Legas – daya daga cikin tsoffin makarantu a kasar – shekara 113 da kafuwa. Mista […]

Read More