Author: Admin

Al'ada

Asalin Taguwa 2

Daga Waziri Aku   Kamar yadda na ce idan Allah ya kai mu amaryar wata zan koma ƙauye wurin Kaka Tasalla domin jin tarihin asalin taguwa. To, da ranar ta zo sai na haye babur ɗina na nufin ƙauyen. A kan hanya na ga gonakin da aka noma an fara girbe gero, waɗanda kuma aka […]

Read More
Ilimi

Asalin Taguwa 1

Daga Waziri Aku   Jiya da na kai wa kakata Tasalla ziyara a ƙauye, sai na same ta zaune a ɗaki rungume da kaskon wuta tana ta ƙahon dandi. Muka gaisa, na samu wuri na zauna na fara raba ido a cikin ɗakin ina kallon tarkacen da tsohuwar nan ta tara. Ita har yanzu ba […]

Read More
Labarai

Cibiyar ZITDA zata haɗa gwiwa da hukumar NADDC awani mataki na bunƙasa cibiyar ƙere-ƙere a jihar Zamfara

  Babban Darakta na Hukumar NADDC masu kera motoci Malam Jelani Aliyu MFR yayi alkawarin hada hannu da gwamnatin jahar Zamfara domin a bude cibiyar koyon kera mota a Jahar Zamfara. Gusau wuri ne na musamman a yankin Arewa maso yamma. Alh. Aliyu ya fadi hakan ne a ofishinsa lokacin da ya karbi bakuncin Babban […]

Read More
Labarai

Ƙungiyar ɗaliban jihar Bauchi ta ƙaddamar da wayar da Kai dangane da katin zaɓe.

Daga Aminu Harsanu Guyaba   Ƙungiyar ɗalibai ƴan asalin jihar Bauchi NUBASS) tareda haɗin gwiwar Ƙungiyar ɗalibai magoya bayan Kaura (KSSF) a ranar sun ƙaddamar da wayar da kan ɗaliban manyan makarantu da wasu daga cikin na sakandare kan muhimmancin mallakar katin zaɓe. Da yake jawabi a lokacin fara taron wayar da kan wadda ya […]

Read More
Ado Da Kwalliya

ADO DA KWALLIYA: Kwalliyar Sallah

Daga Zainab M Sabitu   Assalamu Alaikum barkan mu da sake haduwa a wannan fili na Ado Da Kwalliya daga Martaba. Wannan makon rubutun mu zai maida hankali kan masu chaba kwalliya musamman a wannan lokacin irin na hidimar Sallah. Saboda yadda masu sana’ar kwalliyar fuska suke cika kudi, yana da kyau mata su koyi […]

Read More
Ado Da Kwalliya

ADO DA KWALLIYA: Kwalliyar Mace Mai Ƙiba

Daga Zainab M Sabitu   Barkan mu da sake haduwa a wannan fili namu na Ado da Kwalliya. Mata da dama basu san irin kwalliyar da fuskar su ba. Ina so in janyo hankalin mu domin gane cewa yadda mace mai kiba zata yi kwalliya daban yake da yadda mace marar kiba take kwalliya. Don […]

Read More
Ado Da Kwalliya

ADO DA KWALLIY: Tsaftar Hammata (2)

Daga Zainab M Sabitu   Akwai abubuwa da dama da suke haifar da warin hammata musamman a lokacin zafi. Yawan sanya matsatsu ko kaya sau biyu a lokacin zafi harda sanyi ma duk kan haifar da warin hammata. Idan mutum kuma ya kasance mai yawan shan giya, ba wuya zai samu warin hammata. Don haka […]

Read More
Siyasa

Manufata ga Jihar Jigawa (II)

Daga Mustapha Sule Lamido   Yau zan fara da roƙon al’umma da su je su karɓi katunan zaɓensu na din-din-din (PVC) a ofisoshin Hukumar Zaɓe dake ɗaukacin ƙananan hukumomi. Waɗanda kuma basu yi rajistar zaɓe ba, su daure su gaggauta yin hakan. Hukumar zaɓe ta INEC ta tsawaita lokacin yin rajistar zaɓe tun daga ranar […]

Read More
Ra'ayi Siyasa

Manufata ga Jihar Jigawa (I)

Daga Mustapha Sule Lamido   A rayuwar kowacce al’umma, a kan samu lokuta daban-daban da matsaloli suke mata katutu ta yadda har sai an buƙaci gudunmawar mutane masu manufa domin warwaresu. Waɗannan matsaloli su kan yi tsanani har wasu su ga kamar ba za a iya shawo kansu ba har ma a dinga tunanin ko […]

Read More
Ado Da Kwalliya

ADO DA KWALLIYA: Tsaftar Hammata

Daga Zainab M Sabitu   Barkanmu da sake haduwa da ku a wannan fili namu na ado da kwalliya. A yau na kawo muku yadda ake kula da hammata (armfit). Idan an gyara jiki kada a manta cewa akwai inda ya fi muhimmanci da za a kula da shi, musamman bayan an aske gashin wurin, […]

Read More