Author: Sani Adamu Hassan

Labarai Tsaro

‘Yan bindiga sun farmaki matar Gwamnan jihar Osun

‘Yan bindiga sun kai wa ayarin motocin matar gwamnan Osun, Mrs Kafayat Oyetola, hari a yammacin jiya Juma’a. Duk da cewa har yanzu babu cikakkun bayanai kan harin, majiyoyi a yankin Owode Ede, inda lamarin ya faru na cewa matar gwamnan na hanyar zuwa Osogbo lokacin da aka buɗewa jeren motocinta wuta. Wata mazauniyar yankin […]

Read More
Al'ajabi Labarai Tsaro

Kwamandan ’yan fashin daji zai auri daya daga cikin fasinjan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna.

Kwamandan ’yan ta’adda da suka sace fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na shirin auren wata budurwa daga cikin fasinjojin. Dan jarida Tukur Mamu, wanda ke shiga tsakani ya kuma taimaka aka sako wasu daga cikin fasinjojin, shi ne ya koka kan shirin kwamandan ’yan ta’addan na auren Azurfa Lois John mai shekara 21. Tukur […]

Read More
Al'ajabi Labarai Tsaro

Har yanzu ina matuƙar son Buhari, in ji fasinjan da ya kuɓuta daga hannun ƴan bindiga.

Hassan Usman, lauya kuma ɗaya daga cikin waɗanda harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya rutsa da su, ya ce har yanzu masoyin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne. A ranar 28 ga watan Maris, wasu ‘yan bindiga su ka kai hari kan wani jirgin ƙasa da ke kan hanyar Kaduna, inda aka kashe mutane da […]

Read More
Addini Labarai

Kisan kai :Tambuwal ya sassauta dokar hana fita a Sokoto.

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto a yau Litinin ya sassauta dokar hana fita ta sa’o’i 24 da aka kafa a babban birnin Sokoto ranar Asabar. Yanzu dai an sassauta dokar ta zama daga magariba zuwa wayewar gari. Gwamnan ya sanya dokar ta-ɓacin ne domin shawo kan tashe-tashen hankula da suka biyo bayan kisan […]

Read More
Labarai Tsaro

Tsaro : Ƴan IPOB sun ƙone sakatariyar Ƙaramar Hukuma a jihar Anambra.

Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta tabbatar da ƙona shalkwatar Ƙaramar Hukumar Idemili ta Arewa da ke Ogidi a jihar Anambra a safiyar yau Litinin. DSP Tochukwu Ikenga, jami’in hulda da jama’a na rundunar ƴan sandan jihar , ya tabbatar da faruwar lamarin a wata hira da ya yi da NAN ta wayar tarho a […]

Read More
Labarai Siyasa

Kotu tayi fatali da kara kan dakatarda Isa Kudan daga takarar Gwamna a jihar Kaduna.

Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa. Babbar kotun Jihar Kaduna da ke zaman ta a Dogarawa ta yi watsi da ƙarar da aka shigar kan ingancin takardun ɗan takarar gwamnan jihar Kaduna ƙarƙashin inuwar jam’iyyar PDP Hon Isah Ashiru Kudan. Da yake gabatar da hukumcin a zaman da kotun ta yi a Litinin 9 ga watan Mayu,mai […]

Read More
Labarai Siyasa

Kotun tarayya taki bada kariya wa Gwamnan CBN kan takaran shugaban kasa.

Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta ki yarda da bukatar Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emiefele ta ba shi kariyar neman takarar shugaban kasa ba tare da ya sauka daga kujerarsa ba. Mista Emiefele dai ya gabatar da bukatar kotun ta ayyana cewa yana da damar neman takarar shugabancin a karkashin duk jam’iyyar da […]

Read More
Labarai Siyasa

2023 : Banida dan takara a kowacce kujera – Gwamna Bala.

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad yace gwamnatin sa za ta cigaba da tafiya da kowanne ɗan jam’iyya, shugabanni, dattawa, mata da matasa inda ya ƙara da cewa shi na kowa ne ba shi da ɗan takara a kowace kujera. Gwamna Bala Muhammad na jawabi ne yayin taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar […]

Read More
Labarai Sharhi

Na fice daga Jam’iyyar APC – Cewar Salihu Yakasai.

Na kasance cikakken dan jam’iyar APC a Najeriya tun sanda aka yanke mata cibiya shekaru kusan goma da suka wuce, wato tun watan Fabarairu na shekarar 2013. Ina cikin wadanda suka zaga kasar nan domin yin tallan jam’iyar ta APC sanda aka kafa ta, tun daga matakai mazabu, zuwa jiha da kasa baki daya. Na […]

Read More
Labarai Tsaro

Ukraine :Rasha ta gargadi kamfanin Google.

Daga: Sani Adamu Hassan. Gomnatin kasar Rasha ta bukaci kamfanin Google daya dakatarda yada wasu harufa INC’s wadda Moscow ta bayyana hakan a matsayin barazana ga al’umar kasar Rasha dake amfani da manhajar YouTube, a daidai lokacin da kasar ke cigabada yaki da Ukraine. Hukumar kulada kafafen sadarwa na kasar Rasha wato Roskomnadzor tace, tallace […]

Read More